iqna

IQNA

rashin amincewa
New York (IQNA) Duk da adawar da Amurka da Tarayyar Turai suka yi, Hukumar Kare Hakkokin Dan Adam ta Majalisar Dinkin Duniya ta amince da kudurin da Pakistan ta gabatar na yaki da kyamar addini.
Lambar Labari: 3489463    Ranar Watsawa : 2023/07/13

A Yayin ganawa da firaminista na gwamnatin cin gashin kai ta Falastnawa;
Tehran (IQNA) A ganawarsa da firaministan gwamnatin Falasdinu Sheikh Al-Azhar ya jaddada adawarsa da yunkurin gwamnatin sahyoniyawan na raba masallacin Al-Aqsa a lokaci da wuri.
Lambar Labari: 3489229    Ranar Watsawa : 2023/05/30

TehrN (iqna) Wasu masu dauke da makamai sun kai hari kan jerin gwano na lumana a birnin Beirut na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486425    Ranar Watsawa : 2021/10/14

 Tehran (IQNA) A rana yau ce al'ummar kasar Iraki suke kada kuri'a a zaben ‘yan majalisar dokokin kasar.
Lambar Labari: 3486409    Ranar Watsawa : 2021/10/10

Tehran (IQNA) Kungiyar kasashen larabawa za ta gudanar da zaman gaggawa dangane da farmakin da yahudawan sahyuniya na Isra’ila suke kaddamarwa a kan Falastinawa mazauna birnin Quds.
Lambar Labari: 3485897    Ranar Watsawa : 2021/05/09

Tehran (IQNA) mutane da dama ne suka fito a kan tituna a yau a Tunisia domin nuna rashin amincewa da matakin rufe tashar Radio Quran.
Lambar Labari: 3485440    Ranar Watsawa : 2020/12/08

Tehran (IQNA) musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna ci gaba da nuna rashin amincewa da kalaman batunci a kan addinin musulunci da shugaban Faransa ke yi.
Lambar Labari: 3485319    Ranar Watsawa : 2020/10/29

Tehran (IQNA) Fatah ta bukaci falasdinawa su fi zanga-zangar don nuna rashin amincewa rsu da shirin mamaye yankin gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484915    Ranar Watsawa : 2020/06/22

Tehran (IQNA) ana shirin gudanar da wani gagarumin gangamia kasar Switzerland domin nuna rashin amincewa da shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484911    Ranar Watsawa : 2020/06/20